Kasa da mako guda da sace É—alibai mata 25 a jihar Kebbi, aka sake samun wani gungun Æ´an bindiga da ya sake sace É—aliban da ba kammala sanin yawansu ba a wata makarantar kwana a jihar Neja. Wannan na ...
Mazauna yankin ƙaramar hukumar Shanono da ke jihar Kano sun koka game da yadda 'yanbindiga ke kai musu hare-hare tare da sace mutane da dabbobinsu. A ranar Alhamis ne wata ƙungiyar mazauna ta yi taron ...