A cikin shirin za a ji cewa a yayin da aka tafka wani ruwan sama kamar da bakin kwarya a yankin Damagaram, hukumar kwana-kwana ta tabbatar da samun mumunar ambaliya a nan gaba. Ruwan sama mai karfi ya ...